Zobo

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

Wato wannan zobon da kuke ganin nan nayi shi babu sugar. Muna wani challenge na 7days free sugar challenge. Gaskiya is not easy rayuwa ba sugar. Ina matukar son zaki wadda ya zamana a duk sanda naci abinci sai na samo abu mai zaki ko na sha ko sweet na kwata dashi Ina ganin wannan challenge din I was like shikenan an gama dani dan nasan bazan iya ba Allah da iko kuma sai gashi nayi yau muna day 4 sauran kwana uku ya rageMin na fara shan zaki . Wallahi I can’t wait💃💃😂

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

Arbain
Biyar
  1. Zobo mudu daya
  2. Abarba babba guda daya
  3. Kananfari chokali daya
  4. Citta da dan dama
  5. Watermelon babba guda daya
  6. Lemon grass dan daidai
  7. Enough ruwa
  8. Cucumber
  9. Mazarkwaila inda bukata

Umarnin dafa abinci

Arbain
  1. 1

    Da farko zaki zuba duk Kayan hadin zobon ki dafa dasu Amma banda kankana da abarba. Shi abarban bawan kadai zaki dafa zobon dashi

  2. 2

    Daga nan sai ki tace ki barshi ya huce idan bakya son tsami zaki iya jefawa kanwanki aciki

  3. 3

    Sai ki markada abarban, kankana, ginger kadan da kuma cucumber

  4. 4

    Sai ki tace ki zuba akan zobon a gauraya shi a saka a fridge yayi sanyi sai asha dadi lfy. Idan kinaso zaki ita dafawa da mazarkwaila.

  5. 5

    Amma Gaskiya yara sai da sun saka sugar a nasu. Nima iya wannan kadai nasha.

  6. 6

    So idan zakiyi trying na wannan recipe din zaki iya saka sugar da Flavora da suka miki and enjoy

  7. 7

    That’s all

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Wanda aka rubuta daga

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
rannar
Abuja
cooking is my dream and also cooking is all about being creative
Kara karantawa

Similar Recipes