Shinkafa da wake da miya

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

Wannan miyar baa soya ta kamar danye ake yinta tana dadi sosai

Shinkafa da wake da miya

Wannan miyar baa soya ta kamar danye ake yinta tana dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko zaki gyara tumatur tattasai attarugu da albasa, tafarnuwa in kina so da citta danya, sai ki markada

  2. 2

    Kisa a wuta idan sun tafasa sai ki sa kanwa kadan saboda ya cire tsamin

  3. 3

    Sai ki wanke nama ki zuba a ciki sai kisa kayan Dandano

  4. 4

    Idan Naman ya nuna sai ki soya mai da albasa sai ki zuba kisa kayan kamshi Dana Dandano Kuma sai ki barshi kadan ki sauke.

  5. 5

    Zaa iya ci da bread ma Yana dadi sosai.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes