Shinkafa da miya

Deejers Delight Khadija Abdullahi Danpolice
Deejers Delight Khadija Abdullahi Danpolice @cook_18426282
Kaduna

Wannan girkin baa bawa yaro mai kiwa

Shinkafa da miya

Wannan girkin baa bawa yaro mai kiwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. shinkafa
  2. Kayan miya
  3. Nama
  4. Spices
  5. Curry
  6. Dandano
  7. gwangwaniWaken
  8. Mai
  9. Cabbage
  10. miyonaise
  11. Kwai dafaffe

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko dai na fara dora ruwa a tukunya,bayan ya tafasa sai na wanke shinkafata na zuba zuwa lokacin da ta dahu

  2. 2

    Sannan na gyara kayan miyana na markadasu sai na dora a wuta bayan sun dan tafasa sai na sauke su

  3. 3

    Sai na dauko wata tunyar daban na wanke namana na zuba na yanka albasa na zuba maggi da tafarnuwa na bashi dan lokaci ya dahu

  4. 4

    Sannan sai na zuva mai a kan naman nan na dauko kayan miyar suma na zuba na zuva sinadarin dandano da curry da dai sauransu sai na rufe domin ta karasa dahuwa

  5. 5

    Sai na dauko kabeji na na yanka

  6. 6

    Shikenan bayan miyata ta dahu sai na zuva shinkafa na saka miya akai na zuba kabeji da bama da waken gwangwani da kwai.Alhamdulillah

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Deejers Delight Khadija Abdullahi Danpolice
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes