Farfesun naman karamar dabba

Safiyya sabo abubakar
Safiyya sabo abubakar @Safsy
Kano

wannan farfesun yay dadi sosai musamman idan ka ci da safe wajen break fast

Farfesun naman karamar dabba

wannan farfesun yay dadi sosai musamman idan ka ci da safe wajen break fast

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:00mintuna
2 yawan abinchi
  1. Nama kilo 1
  2. kayan miya
  3. kayan kanshi
  4. Albasa 1
  5. sai dan mai kadan
  6. Maggi 4

Umarnin dafa abinci

1:00mintuna
  1. 1

    Da farko na fara da gyara namana sannan na dora shi a wuta nasa albasa da kayan kanshi bayan na dan tsorata shi

  2. 2

    Sai na kawo kayan miyana da nai greating dinsu na zuba na zuba maggi na da dan kayan kanshi

  3. 3

    Sai na kawo dan mai kadan nasa sai na rufesu na barsu suka cigaba da dahuwa

  4. 4

    Bayan kamar minti ashirin sai nazo na duba naga namana ya dahuwa shike nan kin gama farfesu aci dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya sabo abubakar
rannar
Kano
Baking and Cooking is my hobby
Kara karantawa

Similar Recipes