Tuwon shinkafa miyar ganye

Zainab Salisu
Zainab Salisu @ZEENASS

Alhamdulillah, ina matukar son tuwo miyar ganye.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 1 da mint 30mintuna
mutum 4 yawan a
  1. 8Tumatir
  2. 10Tattasai
  3. 3Albasa
  4. Tafarnuwa
  5. 3Attarugu
  6. Alayyahu da gyan Ugu
  7. 6Sinadarin dandano
  8. Kayan kanshi
  9. 1/2 cupmanjaa ko farin mai
  10. Kayan ciki,nama ko kifi
  11. Tuwon shinkafa
  12. 2 cupsShinkafa
  13. Ruwa
  14. Leda

Umarnin dafa abinci

hr 1 da mint 30mintuna
  1. 1

    Zuba man ki cikin tukunya,sai ki saka albasa,tafarnuwa yadan soyu samama,sai ki zuba attarugu,tattasai ki soyasu,sai sun soyu,sai ki zuba sinadarin dandano dana kanshi.Sai ki zuba tafasashshen naman ki da ruwan tafashen,a zuba ganyen alayyahu,Ugu,shuwaka (bita lif)ki barshi ya dan dahu na tsawan 5mint

  2. 2

    Zuba ruwa cikin tukunya ki bar shi ya tafasa

  3. 3

    Wanke shinkafa ki zuba cikin tafasashshen ruwan zafi ki bari ya dahu,sai ki tuka.

  4. 4

    Sai ki kwashe cikin leda

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Salisu
rannar
Alhamdulillah, ina alfahari da girki.!!!
Kara karantawa

sharhai (5)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
nide idan akwai zazahe shi nikeso 😋

Similar Recipes