Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Tarugu albasa
  3. Kwai
  4. Maggi
  5. Mai
  6. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za’a tafasa doya a sau Keta a zuba a Rona a kutsutsureta ya mute sai ta watse duka

  2. 2

    A saka Tarugu a yanka albasa a zuba a zuba Maggi a ya mutse

  3. 3

    A rinka diba a na dunkulawa kamar ball

  4. 4

    A kade Kwai a dinga tsomawa a sakawa a mai ana soya wa sai ya soyu

  5. 5

    A kwashe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady’s kitchen
Khady’s kitchen @deezaarh____
rannar
Sokoto State, Najeriya
nothing brings people together than food...if I say food I mean the good one...🥰 proud of my hands🙌.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes