Kunun tsamiya mai gyada da kosai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Erbeederh Hoossereeneeh
Erbeederh Hoossereeneeh @abida3258
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

awa1 da min30mi
mutum 1 yawan a
  1. Gyada
  2. Garin kunu
  3. Tsamiya
  4. Suga
  5. Ruwa

Umarnin dafa abinci

awa1 da min30mi
  1. 1

    Da farko zaki wanke gyada ki cire bayan sai ki markada ki tace ki zuba ruwa dai dai yadda zaki dama kunun sai ki daura a wuta.

  2. 2

    Ki dauko jikankan tsamiyanki sai ki tace a cikin garin kununki sai ki gauraya ki ajiye

  3. 3

    Idan ruwan gyadanki ya tafasa saiki dama kisa sugar.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Erbeederh Hoossereeneeh
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes