Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya
biyu
  1. Gyada-babban ludayi
  2. Bushesshen citta-kwaya uku
  3. Kimba-kwaya uku
  4. Siga-kopi daya
  5. Tsamiya-cikin hannu
  6. Kus kus na kunu-kwatan kopi
  7. Fulawa-dai dai

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Dafarko zakisamu roba kisaka nikakkiyar gydanki kidamata da ruwa sai kitace da rariya kisa a tukunya kidaura akan wuta

  2. 2

    Kiwanke cittanki da kimbanki kisaka kisaka siga sai ki rufe kijika tsamiyanki awani kwano

  3. 3

    Kirkiyi nesa da kunun saboda ze iya xubewa idan yataso sai kisa ludayi kina gaurayawa kirage wuta kibarshi ya nuna sosai sai kisaka kus kus dinki kibarshi ya nuna

  4. 4

    Idan ya nuna sai kidama fulawa da ruwan tsamiya kixuba aciki kina gaurayawa zakiga yayi kauri sai kibarshi yatafasa na en mintuna sai ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_12709285
rannar
Kano State
cooking is my portion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes