Peppered chicken

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

Yana da matukar dadi ga saukin yi. Wannan nayi shi ne anci da fried rice

Peppered chicken

Yana da matukar dadi ga saukin yi. Wannan nayi shi ne anci da fried rice

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa daya
Mutane uku
  1. Kaza kilo daya
  2. Maggi yadda ake bukata
  3. Curry da thyme cokali daya
  4. Garlick, ginger, turmeric cokali babba daya(nikakke)
  5. Pepper soup spice dan kadan
  6. Coriander kadan
  7. Bay leave guda biyu
  8. Albasa manya guda uku
  9. Attarugu and shombo
  10. Ganyen albasa ko green pepper
  11. Sai mai n suya

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    Da farko zaki samo kazarki ki yankata yadda kike bukata

  2. 2

    Ki samo tukanyarki a Wadace ki zuba kazar aciki

  3. 3

    Sai ki zuba albasa, maggi su curry da thyme, coriander, pepper soup spice Infact duk abubuwanda nayi listed a sama zaki zuba akai Amma zaki rage spices din kadan dashi zakiyi anfani wajen saucing na miyan

  4. 4

    Sai ki zuba tuba akai yadda zai dafa kazar. Bisa fa yadda dahuwa de kazar take

  5. 5

    Idan yayi Sai ki tsane ki fara soyawa cikin mai me zafi har Sai yayi color da kikeso

  6. 6

    Sai ki samo sauce pan dinki ki yanka albasa dayawa ki soyata sama sama tare da garlick and ginger paste

  7. 7

    Sai ki zuba jajjagen attarugu da shombo ko soya sama sama. Sai ki zuba su maggi da kayan kamshinki akai.

  8. 8

    Daga nan sai ki zuba naman naki ki juyata da kyau.

  9. 9

    Ki dan bashi minti kadan Sai ki zuba ganyen albasa akai ko green pepper kiyi garnishing shikenan an gama. Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
rannar
Abuja
cooking is my dream and also cooking is all about being creative
Kara karantawa

Similar Recipes