Butter parsley potatoes

Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
kano

Akwai dadi sosai agefen kaza ko fried rice

Butter parsley potatoes

Akwai dadi sosai agefen kaza ko fried rice

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Potatoes gudaebiyar
  2. Chopped persly
  3. Butter cokali biyu
  4. Curry cokali daya
  5. Turmeric
  6. Seasoning guda biyu
  7. Oregano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko za a tafasa dankali da gishiri da curry sai a tsane

  2. 2

    Sannan sai a dora pan a wuta asa butter abari ta narke

  3. 3

    Idan ta narke sai asa curry da turmeric dakuma oregano

  4. 4

    Sannan sai azuba persely ajuya sai a kawo dankalin azuba asa seasoning adinga juyawa har tsawon minti goma shikenan sai a kwashe aci da kaza 😋

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
rannar
kano

Similar Recipes