Dafadukan shinkafa da indomie da soyayyen Kwai

Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02

#pantry ina ta tunanin me zan dafa in danci kafin lunch har na dauko indomie naje dauko tarugu cikin fridge sai naga kingin shinkafar da aka rage jiya sai nace bari in hada da ita kada ta lalace haka kawai,sai na hadata da indomie na dafa and the result was.... SUPERB😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins
2 yawan abinchi
  1. 3Indomie karama
  2. 1 cupdafaffiyar shinkafa
  3. Cabbage
  4. Garlic
  5. 2Tarugu manya
  6. 1Maggi star
  7. Albasa

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Ki zuba ruwa ma daidaita a tukunya ki rufe ki bari su tafasa, bayan sun tafasa sai ki zuba indomie idan ta tafaso ta fara tsanewa

  2. 2

    Sai ki zuba dafaffayar shinkafa dama kin jajjaga garlic da tarugu sai ki zuba kisa maggi star da na indomie ki motsa

  3. 3

    Sai ki rufe ki barshi yayi kamar 3mins haka yana dahuwa sai ki zuba albasa da cabbage ki motsa sai sauke. Aci lafia😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02
rannar
I'm a daughter, housewife and a mother. Cooking is my hobby.
Kara karantawa

Similar Recipes