Dafadukan shinkafa

habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
Sokoto State

Idan inason tayi dadi bana yin perboiling zan zuba gishiri da ruwan xafi inwanke shinkafar sai inzuba shikenan

Dafadukan shinkafa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Idan inason tayi dadi bana yin perboiling zan zuba gishiri da ruwan xafi inwanke shinkafar sai inzuba shikenan

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Nama
  3. Tattasai da targu
  4. Albasa
  5. Curry
  6. Maggi da gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki aza tafasar nama ki yanka albasa da kayan kanShi da maggi fa gishiri in ya dahu saiki sauke

  2. 2

    Daganan saiki soya kayan miya ki zuba ruwa kisa maggi da curry da gishiri kisa namanki da ruwan nama idan ta tafasa saiki sa shinkafa shikenan inta dahu saiki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes