Pepper chicken Mai cabbage

Asma'u Muneer
Asma'u Muneer @Asmeey19

Akwai dadi sosai abun ba'a magana

Pepper chicken Mai cabbage

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Akwai dadi sosai abun ba'a magana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hr
5 yawan abinchi
  1. 4Kaza
  2. 10Tugande
  3. 5Albasa
  4. 5Attarugu
  5. Curry
  6. Spicys
  7. Cabbage half

Umarnin dafa abinci

2hr
  1. 1

    Xa'a wanke nama axuba a tukunya ayanka albasa aciki axuba kayan qamshi sai a rufe harya Yi taushi ya tsotse ruwanshi.

  2. 2

    Xa'a Dora kaskon suya a wuta axuba Mai asoya Naman.

  3. 3

    Sannan xakiyi greating tugande da albasa da attarugu,sannan ki yanka cabbage dinki ki hadasu wuri Daya ki soyasu sama sama tare da kayan dandano.

  4. 4

    Sai ki maida tukunyanki akan wuta ki juye hadin da kika soya sannan ki juye Naman ki Akai ki cigaba da motsawa har ya hade gaba Daya,sannan kisanya ruwa kadan ki rufe yadan sulala.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asma'u Muneer
Asma'u Muneer @Asmeey19
rannar

sharhai

Similar Recipes