Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke kazarki ki dora a tukunya ki yanka albasa kisa
- 2
Kisa kayan kamshi da sinadarin dandano kibarta ta dahu
- 3
Idan ta dahu ki sauke kisa mai ki soya
- 4
Ki wanke attarugu da albasa ki jajjaga ki soya su kisa sinadarin dandano da kayan kamshi idan sun soyu ki zuba kazarki ki jijjuyata saiki kashe kiyi garnishing da cucumber
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Fajita chicken parcel
Fist trial ammafa akwai dadi sosai naji dadinsa iyalina sunji dadinsa tare da santi. #sahurricipecontest Meenat Kitchen -
Farfesu mai daddawa
Mai gidana yana son farfesu da daddawa shiyasa nake yawan yi tun banaso harna koyi so,kuma da dadi sosai,#parpesu contest#seeyamas Kitchen
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8901042
sharhai