Tura

Kayan aiki

  1. Taliyw
  2. Mai
  3. Tattasae
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Kyn dandano
  7. Curry
  8. Spices

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na yanka tattasae circle albasa ma hk n jajjaga attaruhu

  2. 2

    Sae n zuba mai a tukunya nasa kyn miyar nan n soya su sama sama sae n tsaida ruwa

  3. 3

    Nasa kyn dandano da spices da curry n rufe n barshi y tafasa

  4. 4

    Byn y tafasa sae na zuba taliyar n juya n rufe n barta t dahu

  5. 5

    Shike nan an Gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

Similar Recipes