Vegetables rice

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
mutum hudu
  1. Shinkafa gwangwani uku
  2. Green peas
  3. carrot

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1
  2. 2
  3. 3
  4. 4

    Zaki Dora tukunya a wuta ki zuba ruwa su tafasa saiki wanke shinkafa ki sa

  5. 5

    Kowanke peas dinki Shima kisa saiki rufe saita dahu yadda kikeso saiki yanka carrot kixuba kiwanke ta

  6. 6

    Ki kara maidata ta sulala shikenan 😋 Zaki ci da jar Miya, sauce ko vegetables soup

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes