Abin sha na karas

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Kano State

Mutanen Cookpad nagaisheku kyauta😁😁Wannan abin sha akwai dadi sosai Kuma yanada amfani a jiki Yana gyara fatar jikin mutum sosai

Abin sha na karas

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Mutanen Cookpad nagaisheku kyauta😁😁Wannan abin sha akwai dadi sosai Kuma yanada amfani a jiki Yana gyara fatar jikin mutum sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Karas
  2. Lemon zaq i(oranges)
  3. Danyar citta
  4. Sikari
  5. Qanqara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A goga karas a saka a blender sai a saka lemon zaki, danyar citta sai a markada su sosai

  2. 2

    Bayan an markada sai a tace shi

  3. 3

    A saka sikari akai, sai a saka qanqara a jujjuya shikenan an kammala 🤤🤤🤤

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes