Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Barjajjiyar shinkafa
  2. Tarugu
  3. Maggi
  4. Curry
  5. Onion
  6. Zogale
  7. Gyada
  8. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dako sfarjanjiyan shinkafarki ki wanke kidauko tukunya steamer kizuba shinkafar kiyi steaming dinta

  2. 2

    Seki dauko tarugu kiyi creating ki dauko onion kiyi chopping dinta.seki kidauko Maggi ki hada d onga ki jujjuya.ki dauko zogale ki gyara ki wanke ki dauko gyada ki daddaka

  3. 3

    Seki dauko farjanjiyar shinkafar kizubamata oil kijuya sosai seki dauko tarugu d Maggi d onga (dakikai mixing) DA gyada DA zogale ki juye acikin shinkafar ki juya koina.

  4. 4

    Seki dauko ki kara yin steaming anane ze dahu daga karshe kanyakarasa sekisa chopped onion dinki kibarshi yayi seki sauke.

  5. 5

    In kin sauke zakiga y harhade kamar najikin picture sama seki warwareshi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
browny
browny @brownyskitchen
rannar

sharhai

Similar Recipes