Tura

Kayan aiki

1hr
1 yawan abinchi
  1. Shinkafa barzajiya
  2. Gyada
  3. Mangyada
  4. Maggi
  5. Curry
  6. Kwai
  7. Zogale

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Na kai aka barzamin shinkafa na wanketa ta fita sosai
    Na daka gyada
    Na gyara zogale

  2. 2

    Na xuba shinkafar a abin turara dambu na sa leda na rufe

    Na dafa kwai n ajiye

  3. 3

    Dayayi 20mint n sauke naxuba maggi da mangyada da gyada da zogale d curry na sake mayarwa kan gas idan y dahu xakuji ya fara kamshi sai ki taba kiji shkn

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
rannar
Zaria, Kaduna, Nigeria
Proud to be a chef 👩🏻‍🍳 cooking and baking ix my passion 💯I love creating recipes
Kara karantawa

Similar Recipes