Pancake da Shayi

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

Last breakfast kafin Azumi Allah ya sa muna da rabo mai albarka. Allah ya karbi Ibadun mu.

Pancake da Shayi

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

Last breakfast kafin Azumi Allah ya sa muna da rabo mai albarka. Allah ya karbi Ibadun mu.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
5 yawan abinchi
  1. Flour kofi uku
  2. Rowan madara kofi uku
  3. Kwai Shida
  4. Sugar cokali uku
  5. cokaliGishiri Rabin
  6. Mai kadan na suya

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Farko na hada duk bushessu kayan hadin na gauraya.

  2. 2

    Sai na zuba madara da kwai na hadashi sosai ya zama ba gudaji.

  3. 3

    Nasa pan a wuta sai nasa mai cokali daya da ya danyi zafi sai na zuba kullin kadan na barshi yayi sai na juya daya ban garen shima yayi. Dahaka da haka har na gama.

  4. 4

    Zaa iya ci haka zaa iya ci da wani abu kamar sauce ko sugar da lemon tsami.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes