Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1- Madara gwangwani biyu
  2. 2-Sugar Rabin gwangwani
  3. 3- butter cokali biyu
  4. 4-kwakwa cokali uku
  5. 5-ruwa kwata na gwangwani

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki Dora tukunyar ki akan wuta ki zuba ruwa ki zuba suga kina juyawa idan sugar din ta narke saiki zuba kwakwa bayan kin zuba karki Bari sugar din tayi kauri saiki sauke ki zuba butter kina juyawa sannan saiki zuba madaraki kina tukawa harta hade jikinta saiki saka butter akan leda akan tire dinki saiki zuba wannan tukakken madarar naki saiki saka Abu ki talashi yayi flat saiki yanka duk shape din da kikeso😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Surayya Sunusi
Surayya Sunusi @cook_107908747
rannar

sharhai

Surayya Sunusi
Surayya Sunusi @cook_107908747
MasMasha Allah

Similar Recipes