Alawar madara

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Ina son alawar madara sosai😋😋😋gashi tayi dadi sosai batayi sugar sosai ba madara tafi yawa a cikin
ta😋

Alawar madara

Ina son alawar madara sosai😋😋😋gashi tayi dadi sosai batayi sugar sosai ba madara tafi yawa a cikin
ta😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsMadara
  2. 1 cupsugar
  3. Flavor 1/2 tbp
  4. 1 cupRuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba ruwa da sugar a tukunya ki daura akan wuta idan y narke zaki barshi y danyi kauri ruwan saiki zuba flavor dinki saiki tuka madararki a cikin ruwan sugar din amma saikin sauke a kasa

  2. 2

    Zaki ta xuba madarar ne kina tukawa har sai yayi kaurin da kikeso idan bata isa ba kina iya karawa.ki juya sosai ya hade

  3. 3

    Dama kin tanaji ledarki kin shafa mata mai sai ki juye akan ledar ki dan barta ta sha iska kadan sai ki samu rolling pin ki shafa masa mai ki fadada ki yanka duk shape din da kike so shknn kin kammala alawar madara asha dadi lpy😘😘

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes