Tuwon madara/ milk candy

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines) @cook_12463134
Kaduna State

My tasty Milk Candy

Tuwon madara/ milk candy

My tasty Milk Candy

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 4 cupMadara
  2. 1 cupSugar
  3. Ruwa half cup
  4. Vanilla flavour (optional)

Cooking Instructions

  1. 1

    COOKING IS LOVE MADE VISIBLE

    Kisamu tukunya kisa ruwa, sugar da vanilla flavour ki rufe ki bari ruwan ya tafasa sugar ya narke. Bayan sugar ya narke saiki dauko madarar ki ta gari (ina amfani da Dano madarar gari ta awu) ki tuka.

  2. 2

    Ki dauko chopping board ko tray kisamu cling film ko normal Leda baki innan ki dan shafa mai akai ki shimfida akan chopping board ko tray saiki zuba tuwon madara ki

  3. 3

    Mulmulata ya zama round sai ki dauko wata ledan ki rufe tuwon madarar, ki dan danna da tafin hannun ki sabida yadan kwanta yamiki dadin rolling. Saiki dauko roller naki kiyi rolling nashi sai ki bude ledar saman kibari alewan madarar ya dan sha iska saiki dauko cutter ki yanka. In bakida cutter saiki dauko wuka ki yanka da ita

  4. 4

    Dalilinda nake mulmula shi yazama round shine inaso tuwon madarar duk su hade gu daya Wanda zai taimaka miki wajen baki smooth texture

  5. 5

    Dalilinda nake dan dannawa da tafin hannu kuma shine sabida ya min dadi gun rolling.

    *fyazil's tasty bites*
    *IG_fyazilmkyari_007*

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
on
Kaduna State

Similar Recipes