Chicken and chips wrap🌯🌯🌯

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. For d shawarma bread
  2. 2 cupsflour
  3. 2 tspolive oil/veg oil
  4. 1 tspsugar
  5. 1/2 tspsalt
  6. 1/4 tspbaking powder
  7. Water
  8. For d fillings
  9. Irish potatoes
  10. Chicken breast (thinly slices)
  11. Onion, garlic and ginger
  12. Maggi,curry, thyme da spices
  13. Parsley
  14. 1 tspolive oil/veg oil
  15. Mayonnaise
  16. Ketchup

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki hade flour,sugar, salt da baking powder ki juya sannan ki zuba olive oil/veg oil kisa ruwa ki kwaba soft dough ki rufe for some minutes.

  2. 2

    Ki raba dough din 3 or 4 kiyi rolling circle da fadi hka,sannan ki shafa oil kadan a pan ki gasa both sides din ki rufe a kwano mae murfi dan karta bushe.

  3. 3

    Ki fere dankalin ki yanka sirarah ki wanke kisa salt ki soya ki ajiye a side.

  4. 4

    Ki samu kazarki tsoka zallah ki yanka sirarah kanana kisa albasa, ginger,garlic,parsley flakes,maggi,curry, thyme,1tsp olive oil/veg oil da spices dinki masu dadi ki juya sosae su hade kamar hka.

  5. 5

    Ki zuba a pan kita juyawa idan yayi sae ki zuba ruwa kadan ki rufe for some minutes dan tayi laushi idan ruwan y tsotse saeki sauke ki barta ta huce.

  6. 6

    Sannan ki samu bowl ki zuba mayonnaise da ketchup Ki juya sosae su hade,sannan ki shafa akan shawarma bread dinki kisa kazarki da chips dinki kamar hka

  7. 7

    Saeki nannade kisa foilpaper ko paper ki kara gasawa a pan sannan ki yanka kamar hka and enjoy😋😋😍

  8. 8

    Enjoy with hot black tea or zobo 🍷🍷🌯.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
on
Kano

Similar Recipes