Milky cin-cin

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano

#kanostate best recipe of milky cin-cin 😍🖒

Milky cin-cin

#kanostate best recipe of milky cin-cin 😍🖒

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 8 cupsflour
  2. 1butter simas
  3. 7eggs
  4. 1 cuppowdered milk
  5. 2 cupsugar
  6. 1 tbspvanilla essence
  7. 1 tbspbaking powder
  8. 1/4 tspbaking soda
  9. 1/4 tspsalt
  10. 1 cupwater

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki hada butter da sugar kiyi mixing,ki fasa kwanki a bowl daban ki zuba vanilla essence ki kada,saeki hade da butter din ki mixing sosae.

  2. 2

    Ki zuba flour din salt, baking powder,baking soda da powdered milk ki juya sosae su hade.

  3. 3

    Saeki zuba flour din a hadin butter da kwan ki kwaba sosae sannan ki saka ruwan a hankali har kiyi making soft dough,saeki rufe for 10min or 15min y kara hadewa sannan kiyi rolling kisa pizza cutter ki yanka sirarah kanana ko kuma yadda kike so.

  4. 4

    Sae ki soya a hot oil amma ki rage wutar ya soyu a hankali idan yayi golden brown saeki tsame a colender and enjoy.

  5. 5

    Our milky cin-cin is ready to taste hmmm😋😋😋❤

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
on
Kano

Comments

Similar Recipes