Ingredients

  1. Rice
  2. Manja
  3. Salad
  4. Yaji
  5. Cocumber
  6. Tomato
  7. Onion
  8. Egg
  9. Maggi

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko xakiyi parboiling shinkafar kivsai ki tace ta ki mayar ta karasa turaruwa

  2. 2

    Sai ki dora kaskonki a wuta ki xuba manjan ki ki soya shi ki barshi y dansha iska sai ki xuba a bowl

  3. 3

    Sai ki yanka vegetables dinki suma ki ajeye a gefe

  4. 4

    Sai ki dafa egg dinki ki fasa shi ki yanka ki ajeyeshi a gefe

  5. 5

    Sai ki dauko plate dinki ki xuba shinkafar ki a ciki

  6. 6

    Sai ki dauko wani plate din mai 4portion sai ki dora bowl din manjan ki a daya kisa salad d egg a daya sai kisa albasa d tomato d cocumber dinki a daya sai ki sa yaji d maggi shima a dayan wajen then serve n enjoy

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Written by

Mumeena's Kitchen
Mumeena's Kitchen @cook_13833838
on
Kano

Similar Recipes