Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Blending kayan miyanki Ki yanka albasa.... Kidora Manja awuta idan yayi xafi kixuba kayan miyanki Ki soya

  2. 2

    Saiki zuba ruwa kirufe yanda xai dafa miki shinkafarki saiki Kisa kayan dandano kirufe kijira yatafasa

  3. 3

    Idan ya tafasa ki wanke shinkafarki kixuba...idan takusa nuna saiki zuba albasa mai lawashin dakika yanka kirufe kibarshi yaqarasa

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Husna kubau
Husna kubau @cook_13844077
on
Kaduna

Comments

Similar Recipes