Marinated chicken

Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
BORNO STATE

Ina son marinating kaza saboda idan na zo ci naji ko'ina da zaki,idan nace zaki Ina nufin inason komai yaji daidai banda barkono a ido...

Marinated chicken

Ina son marinating kaza saboda idan na zo ci naji ko'ina da zaki,idan nace zaki Ina nufin inason komai yaji daidai banda barkono a ido...

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

40 mins
2 servings
  1. Chicken
  2. Attarhu
  3. Albasa
  4. Danyen tattasai
  5. Garlic
  6. Curry
  7. Seasonings
  8. Little masoro

Cooking Instructions

40 mins
  1. 1

    Da farko zaki markada attarhu, tattasai,albasa da garlic a blender sai ki nemi bowl ki juye kisa masa curry da seasonings naki sa masoro kadan

  2. 2

    Ki gauraya wannan hadin ya gaurayu sai ki juye akan kazanki...

  3. 3

    Ki sassaka ko wanne lungu da sako ya samu...,sai ki leda ko zip lock bag kisa a ciki sai ki kulle ledan kisa a fridge ki barsa for like 30-40 minutes,Amma Ni gaskiya barinsa nai ya kwana...

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
on
BORNO STATE

Comments

Similar Recipes