Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kaza
  2. Cinnamon
  3. Na'a na'a
  4. Maggi
  5. Tafarnuwa
  6. Chitta
  7. Cardamom
  8. Salt
  9. Kayan miya

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke kazar ki kisa mata kayan kamshi da maggi da salt ki aza a wuta

  2. 2

    Idan ta fara kamshi ki debi kayan miyan da kika markada ki zuba ki rufe

  3. 3

    Idan ta dahu ki sauke kisa mata na'a na'a daga sama ki rufe idan kika bude zaki ji tana kamshi sai ci😋

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
on
Katsina

Comments

Similar Recipes