Cous cous balls

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

Yummy

Cous cous balls

Yummy

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Cous cous rabin leda
  2. 1/2 cupRuwa
  3. 2Maggi
  4. Egg3
  5. 2Maggi
  6. Attarugu
  7. Egg3
  8. Albasa
  9. Attarugu
  10. Green pepper
  11. Nama
  12. Curry
  13. Tafarnuwa
  14. Chitta

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki aza ruwa akan tukunya ki zuba maggi daya da rabi ki barshi ya tafasa baya ya tafasa sai ki kawo cous cous dinki ki zuba ki juya sosai ki rufe ki barshi ya turara

  2. 2

    Bayan kin duba kinga ya turara Sai ki juye a roba ki zuba egg daya da jajagen attarugu ki yanka albasa da green pepper dinki kisa ki juya sosai koh ina ya samu kisa curry Ki juya

  3. 3

    Ki dafa naman ki da kayan kamshi ki nika shi sai ki debi wanan hadin cous cous din kisa a hannu kiyi masa fadi ki zuba naman tsakiya sai ki murmula kamar kwallo ki fasa eggs dinki guda biyu ki kada shi ki dinga tsomawa kina soyawa a mai me zafi

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
on
Katsina

Comments

Similar Recipes