Kalallaba(wainar filawa)

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. filawa kofi daya, magi guda biyu,tarugu uku, albasa daya,manja yanda zai isheki,koran tattasai guda daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu kwano kisa filawa da maggi ki daka tarugu da albasa kisa aciki ki yanka Koran tattasai kanana kisa aciki

  2. 2

    Sai kisa ruwa ki dama kara yayi kuma kar yayi kauri sosai, sai kisa manja a pan ki fara soyawa idan yayi sai ki juya daayn gurin shima yayi haka zakiyi har ki gama sai kici da yaji

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Aminu
Amina Aminu @cook_13830126
rannar
zaria,kaduna state

sharhai

Similar Recipes