Kayan aiki

  1. Filawa kofi uku
  2. Suga rabin kofi
  3. Kwai guda hudu
  4. Bota guda daya
  5. Bekin hoda rabin cokalin Shayi
  6. Bekin soda rabin cokalin shayi
  7. Koko hoda (cocoa powder) cokalin cin abinci biyu
  8. Filebo rabin cokalin shayi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hada busassun kayan hadin a wuri guda amma banda koko hoda kuma banda bekin soda. Sai ki motse

  2. 2

    Ki hada jikakkun kayan hadin duka ki motse. Sai ki zuba busassun a cikin danyu. Ki raba kwa6in kashi biyu.

  3. 3

    Ki zuba bekin soda da koko hoda a cikin guda ki karkada za ki ga ya canza kala. Wancan farin kuma ki barshi a haka

  4. 4

    Ki zuba filawa kadan a gwangwanin gashi ki murje, sai ku zuba farin kwa6in ki gasa.

  5. 5

    Idan ya gasu sai ki sake gasa wancan mai kalar.

  6. 6

    Ki shafe su da hadin aisin suga sannan ki dora daya kan daya a ci.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes