Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. filawa kofi biyu,siga cokali uku babba,gishiri cokali daya karami,kwai guda daya,man gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sa filawa,siga,gishiri da kwai a kwano sai kisa ruwa ki kwaba kar yayi ruwa kar yayi kauri kaman kwabin pan cake

  2. 2

    Sai kisa man gyada apan kisa karfen hikima acikin mai idan yayi zafi sai ki dauko kisa a kwabin ki ciro kisa a mai kima dan jijjiga karfen a hankali har ya fita akan karfen sai ki barshi yayi kaman haka,haka zakiyi har ki gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Aminu
Amina Aminu @cook_13830126
rannar
zaria,kaduna state

sharhai

Similar Recipes