Kayan aiki

  1. filawa kofi daya
  2. bota chokali daya babba
  3. chokalibakin fauda kwatan karamin
  4. siga chokali biyu babba
  5. kwai guda biyu
  6. man gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu kwano kisa filawa,bakin fauda,buta da siga ki juya su hade jikinsu sai kisa ruwa ki kwaba kar ya kai na cin cin tauri sai ki buga shi sosai,sai ki barshi yayi min goma

  2. 2

    Idan yayi sai ki kara bugashi ki samu faranti da kwalba kiyi fadi daahi idan kinyi sai kidan bar bada filawa akai sai kisa kwai da kika dafa akai ki manmade shi ki mul mula haka zakiyi har ki gama zaki sa man gyada akan wuta idan yayi zafi sai ki saka aciki ya soyu wutan kadan zakisa inba haka na zai kone kuma cikin bai nuna ba

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Aminu
Amina Aminu @cook_13830126
rannar
zaria,kaduna state

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Dama de ace yau nayi sobo dadi over load @askab24617 zo muchi

Similar Recipes