Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 tinShinkafa
  2. 1 tinWake
  3. Salt
  4. Maggi
  5. Tumatir
  6. Albasa
  7. Cocumbet
  8. Cabbage/salat
  9. Kwai
  10. Vegetable oil
  11. Yaji
  12. Kanwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki gyara waken ki sai. Ki dauko tukunya ki saka ruwa sai ki barsa ya tasa sai kisa waken ki da yar kanwa kadan sai ki barshi yadan dahu kadan kanar 10 mint sai ki tace a kwallander

  2. 2

    Sai ki sake dora wani ruwan ki barshi ya tafasa sai ki wanke shinkafa ki zuba idan ta tafasa itama sai ki kawo wannan waken naki ki juye sai kisa gishiri ki juya su hadu sosai

  3. 3

    Sai ki barsu su dahu sai ki tace a kwalander ki sake mai da ita ta danturaro kadan sai ki sauke ki juye

  4. 4

    Sai na yanka cabbage dina da salat na. Wanke su da gishiri na tace a kwalander sannan na dafa kwai na gyara saboda garau garau dina tai dadin ci

  5. 5

    My best food Garau garau Done join me

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Haleema babaye
Haleema babaye @cook_15405865
on
Kano Naibawan Gabas house No 788
I love with cooking
Read more

Comments

Similar Recipes