Tuwan madara

maryamaAbdullahiZakariya
maryamaAbdullahiZakariya @cook_14212878
Kaduna

Tuwan madara
Girki daga CHEF MAZ

Tuwan madara

Tuwan madara
Girki daga CHEF MAZ

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Madaran gari
  2. Ruwa
  3. Sugar
  4. Flavor
  5. Mangyada
  6. Kalan abinci

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko dai xaki xuba sugarnki kisa ruwa idan sugarn ya dawo ruwan ya dan kone kina dakawa xakiga yana yauki Sai kisa madaranki a hankali kina tukawa kaman tuwo,bayan kingama tukawanki saiki shafa mai a mazubinki saiki juye shi

  2. 2

    Gashi nan Bayan kin juye saiki raba biyu daya kisa kalan ki dayan kuma ki barshi Sai kifara sa farin a qasa ki daura me kalan ki din Asama ki gyara sosai saiki yanka yanda kikeso..shikenan!

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
maryamaAbdullahiZakariya
rannar
Kaduna

Similar Recipes