Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa Kofi daya da Rabi
  2. Wake kusan Kofi daya
  3. Tumatir guda hudu
  4. Albasa Babba daya
  5. Tattasai guda uku
  6. Maggi
  7. Gishiri
  8. Mayan kamshi
  9. Nama
  10. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gyara ki wanke saiki daura a wuta da ruwa da gishiri ki barshi yay laushi saiki tace

  2. 2

    Ki zuba ruwa a tukunya ya tafasa saiki wanke shinkafa ki zuba idan tayi rabin dahuwa saiki wanke da ruwan sanyi ki maidata wuta kisa gishiri da ruwa saiki barta ta turara.

  3. 3

    Ki jajjaga Mayan miyanki da albasa.

  4. 4

    Ki tafasa namanki da kayan kamshi saiki soya da mai

  5. 5

    Ki daura kayan miyanki ya dahu har ruwan ya shanye saiki zuba ruwan silale, maggi, gishiri da mai. Ki juya ki barsu su dahu saiki zuba soyayyan nama tayim. Mintuna kadan ki sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
rannar
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes