Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Flour
  2. Papper
  3. Onions
  4. Veg.oil
  5. Egg
  6. Maggi
  7. Curry

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki yi jajaga kayan miyan ki sai ki fasa kwai ki sai ki zuba falawar ki sai ki sai curry da maggi sai ki Dan sa ruwa yayi Dan kauri

  2. 2

    Sannan sai ki daura fry pan dinki a wuta sai ki sa mai ki suya shi.....

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Abidaaah's Kee
Abidaaah's Kee @m08163600400
on
Plateau

Comments

Similar Recipes