Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A bare dankali a yanka yadda akeso sai a wankeshi a tsane a kwando sannan a barbada gishiri kadan a cakuda

  2. 2

    A dora mai a wuta idan yayi zafi sai a zuba dankalin a soya har sai yayi a kwashe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
salma sulaiman
salma sulaiman @cook_16696007
rannar

sharhai

Similar Recipes