Dafadukan shinkafa mai manja

shaimau habib
shaimau habib @cook_16706554
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke kayan miya sai markada sannan a aje a gefe

  2. 2

    A zuba manja a tukunya a dora a wuta idan yayi zafi sai a zuba markadan kayanmiyan a gauraya sai a zuba maggi gishiri curry tafarnuwa a gauraya sannan a barshi yadan soyu sai a kara ruwa a rufe tukunyar a barshi ya tafasa sai a wanke shinkafa a zuba a cikin ruwan tukunyar a rufe ba barta ta dahu sannan a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
shaimau habib
shaimau habib @cook_16706554
rannar

sharhai

Similar Recipes