Kosan dankalin turawa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke dankalinki ki dafa har saiya dafu, saiki sauke ki saka masa ruwa masu sanyi ki bare bawon dankalin.

  2. 2

    Idan kin gyara dankalin gaba daya saki marmasashi Sai ya zamana yayi laushi sosai saiki saka corn flour ki kadan saiki saka yankakiyar albasa,attarugu da kayan dandano.

  3. 3

    Idan kin gama hadawa saiki mulmusa kanar ball ki saka a ruwan Mai ki soya. Amma kadan Zaki saka wutan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu haifa
Ummu haifa @08139604460F
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes