Mul mulallen kifi

Fatima sharif
Fatima sharif @cook_16694746
Garin Kano.

Hmmmm ki gwada ki gani😉😉😉

Mul mulallen kifi

Hmmmm ki gwada ki gani😉😉😉

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 30mintuna
mutum2 yawan ab
  1. Kifi guda uku manya (soyayyu)
  2. Danyar citta
  3. Tafarnuwa
  4. Kayan dandano
  5. Kwai guda biyu
  6. Man soyawa
  7. Albasa guda daya

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    Ki bare kifinki ki cire kaya ki ajiye gefe

  2. 2

    Ki yanka albasa kanana ki gurza danyar citta ki bare tafarnuwa

  3. 3

    Sai ki dakko turmi mai kyau ki zuba albasa a ciki ki fara dakata har sai tayi ruwa sai ki dakko kifinki ki zuba ki zuba danyar citta,tafarnuwa,kayan dandano.sai ki cigaba da dakawa har sai komai ya hade jikinsa sai ki kwashe ki zuba a kwano ki ajiye gefe ki sami kwqno ki fasa kwanaki guda biyu a ciki

  4. 4

    Ki dinga diban wannan kifin ki na mulmulashi kamar kwallo.

  5. 5

    Ki zuba mai a cikin kasko ki dora a wuta idan ya yi zafi saiki dinga sawa a kwai kina sawa a cikin mai haka har ki gama.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima sharif
Fatima sharif @cook_16694746
rannar
Garin Kano.
ina matukar alfahari d iya girki 😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes