Dankali mai miya da kwai

Mareeya Aleeyu
Mareeya Aleeyu @cook_16703838

Dankali mai miya da kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

nacin mutun day
  1. Kwai
  2. Dankali
  3. Kayan miya magie
  4. Mankyada albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki fere dankalinki kiwanke shi sai kisa mai awuta kusoya dankalin

  2. 2

    Xaki jajjaga kayan miyarki ki soya mankyada da albasa sai kisa kayan kisoya su idan sunyi sai kisa magie

  3. 3

    Kibarta nawani lokaci idan tayi ki Jidda sai ki dafa kwanki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mareeya Aleeyu
Mareeya Aleeyu @cook_16703838
rannar

sharhai

Similar Recipes