Farar taliya da miyar alayyahu

Mareeya Aleeyu
Mareeya Aleeyu @cook_16703838

Yana da dadi sosai musamman da akasa alayyahu

Farar taliya da miyar alayyahu

Yana da dadi sosai musamman da akasa alayyahu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

nacin mutun biy
  1. Taliya
  2. Alayyahu
  3. Kayan miya mankyada
  4. Magie Curry albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki saka ruwan ki atukunya idan sun tafasa kisa taliyarki minti 5 ya isa ta dahu

  2. 2

    Xaki jajjaga kayan miyar ki ki soya su da mai idan sun soyu basai kinsa ruwa ba kibarsu kamar minti biyu sai kisa magie curry

  3. 3

    Daganan sai kisa alayyahun ki da kika kyara kika yankashi kana2 kibarta minti 4 ta dahu idan tayi kinga tayi kauri xaki iya kara ruwa kadan amma tin wurin soya kayan miya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mareeya Aleeyu
Mareeya Aleeyu @cook_16703838
rannar

sharhai

Similar Recipes