Lemon mangoro

Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_16704631

Yana da dadi ga kara lfyr jiki

Lemon mangoro

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Yana da dadi ga kara lfyr jiki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti biyar
daya
  1. Mangoro guda daya babba
  2. Sugar, kankara
  3. Abin kanshi
  4. Citta da kaninfari

Umarnin dafa abinci

minti biyar
  1. 1

    Da farko na gyara mangorona irin me yellow nan,sena gyara su citta na zuba a blender da wnn mangoron

  2. 2

    Sena markadasu sosai sannan na juye ajikin mazubi NASA abinkamshi d sugar d kankara n juyasu sosai

  3. 3

    Sannan na juba a cup glass

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_16704631
rannar

sharhai

Similar Recipes