Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti hamshin
mutun hudu

Umarnin dafa abinci

minti hamshin
  1. 1

    Da farko Zaki xuba ruwa da tukuyya ki aza saman wuta

  2. 2

    Indan sun tafasa sai ki wanke wakenki kizuba

  3. 3

    Idan yai tafasa biyu xuwa ukku sai kiwanke shinkafa kisa tare da gishiri

  4. 4

    Idan ta tafasa sai ki sauke ki wanke sai Mai sowa saman wuta tare da ruwa kadan da Magi fari

  5. 5

    Da yadahu sai a jissuwa asa Mai da yaji

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Saadu
Fatima Saadu @cook_16717596
rannar
Sokoto
Nina kashance mace Mai son nauikan girke girke
Kara karantawa

Similar Recipes