Dan malele

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 5mintuna
1 yawan abinchi
  1. 1Tsakin masara kofi
  2. Manja ⅔ kofi
  3. Yaji
  4. Maggi
  5. 1Tumatur

Umarnin dafa abinci

minti 5mintuna
  1. 1

    A wanke tsakin masara

  2. 2

    A dora ruwa a wuta idan ya tafasa a saka tsakin a rage wuta har ya dahu

  3. 3

    A zuba a faranti,a zuba soyayyen manja a ci da yaji Sa maggi da yankakken tumatur

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
umr i
umr i @cook_16738553
rannar

sharhai

Similar Recipes