Mixed fruit juice

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Wanann hadin lemon yayiman dadi sosai musamman lokacin da aka sha ruwa nasha da sanyinsa hmmmm bamagana. #Ramadanrecipecontest

Mixed fruit juice

Wanann hadin lemon yayiman dadi sosai musamman lokacin da aka sha ruwa nasha da sanyinsa hmmmm bamagana. #Ramadanrecipecontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5mintuna
4 yawan abinchi
  1. 1/3abarba
  2. 6Lemon zaki
  3. 2Beetroot
  4. 1Sugar Kofi
  5. 2Cocumber
  6. 2Apples

Umarnin dafa abinci

5mintuna
  1. 1

    Dafarko na hada gaba dayan kayan fruits dina na wankesu

  2. 2

    Sai kuma na yankasu sannan NASA a blender nakuma sanya sugar na aciki sannnan na markadasu suka markadu da laushi sosai komai yazama smooth.

  3. 3

    Sainasa rariya na tace, sannan na Dan kara ruwa na sa a fridge bayan an kira sallah ansha ruwa nasha shi da sanyinsa hmmmm dadi ba'a magana.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes