Awara ta musamman

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Wannan hadin yanada dadi alpkacin buda baki ko a gurin sahur, iyalina sunfi bukatarsa a lokacin sahur. #sahurricipecontest

Awara ta musamman

Wannan hadin yanada dadi alpkacin buda baki ko a gurin sahur, iyalina sunfi bukatarsa a lokacin sahur. #sahurricipecontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
5 yawan abinchi
  1. 2Dagargazazziyar awara Kofi
  2. 10Akwai
  3. 1 tspCurry
  4. 1 tspThyme
  5. 3Sinadarin dandano
  6. 1Albasa babba
  7. Tafarnuwa3
  8. 2Man suya Kofi
  9. 4Leda guda
  10. t

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Wannan sune kayan danayi amfani dasu wajen hada wannan awara

  2. 2

    Dafarko zaki zuba dagargazazziyar awararki a kwano mai kyau da tsafta saiki zuba albasa,curry,thyme da sinadarin dandano.

  3. 3

    Saiki juyasu sosai su hade jikinsu sannan ki kulla a leda

  4. 4

    Bayan kin gama kullawa ki Dora ruwa a tukunya ki zuba kullin da kikayi ki dafa na tsawon mintuna 15, idan ya dahu ki sauke ki cire a Leda ki yayyanka.

  5. 5

    Sannan kizo ki hada kwai kisa masa albasa da tafarnuwa sai sinadarin dandano ki Dora mai a wuta ki dunga tsoma awararki a ruwan kwai sannan kisa a ruwan mai ki soya kamar kina soya doya da kwai. Aci dadi lapia. Dafatan ansha ruwa lapia.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

Similar Recipes