Cous cous da wake da miyan alayyahu

Fiddausi Yusuf
Fiddausi Yusuf @cook_14448954
Katsina

Ban cika son cous cous ba amma duk randa nayi shi da wake da miyan ganye na kan ci sosai saboda akwai dadi #1post1hope

Cous cous da wake da miyan alayyahu

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Ban cika son cous cous ba amma duk randa nayi shi da wake da miyan ganye na kan ci sosai saboda akwai dadi #1post1hope

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Cous cous Rabin Leda babba
  2. 1Ruwa Kofi
  3. Mai cokali 3
  4. Gishiri Rabin cokali (ya danganta da yadda kake son gishiri)
  5. Wake gwangwani 2
  6. Kayan yin miya
  7. Tattasai guda 5 manya
  8. 3Attarugu guda
  9. Tumatur 5 many a
  10. Kifi
  11. Alayyahu
  12. Manja 1/3 gwangwanin madara
  13. Mangyda cokali 6
  14. 1Albasa babba
  15. 6Maggie star
  16. cokaliGishiri Rabin

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A Dora ruwa a tukunya a sa gishiri da mai, idan ya tafasa a zuba cous cous a rage wuta a barshi ya dahu zuwa minti 4 sai a sauke.

  2. 2

    A zuba ruwa a tukunya a bari ya tafasa a saka gishiri a zuba wake a barshi ya dahu har yayi laushi sai a sauke.

  3. 3

    Yadda ake miyan

  4. 4

    A gyara kifi a wanke a saka citta da Maggie da gishiri da albasa sai a saka shi cikin kwando a bari bayan awa 1 soya.

  5. 5

    A jajjaga tattasai da tarugu da..... A saka Maggie da gishiri A soya da manja in ya soyu a kara ruwa

  6. 6

    A bari ya dahu sai a saka alayyahu da jajjagaggiyar albasa, a bari ya dahu zuwa minti 3 sannan a saka soyayyen kifin a barshi zuwa minti daya a sauke. Shikenan sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fiddausi Yusuf
Fiddausi Yusuf @cook_14448954
rannar
Katsina
I love to cook for my self and family.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes